Buruji gungin dadi.
Ka bare ka ga biu.
Ka murje ka ga hudu.
Ka bushe
Ka ga guguwa tataso.
Ka zuba a baki
Kaji Sarautan allah.
Burugi da ba dau
Kina da yawa ba
Da sai dan Sarki
Dan Sarkin ma sai dai dai.
¤
(Culled from "A New Poetry Book for schools and colleges, book 2", by Dayo Ogunniyi)
No comments:
Post a Comment